Jump to content

Wq/ha/Sami Abu Shehadeh

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Sami Abu Shehadeh
Sami Abu Shehadeh

Sami Abu Shehadeh (Larabci: سامي ابو شحادة, Hebrew: סָאמִי אַבּוּ שְׁחַאדַה; an haife shi 19 Disemba 1975) balarabe ne dan siyasa dan Izra’ila. Ya kasance mamba na Knesset kuma shugaban Balad..

Zantuka

[edit | edit source]
  • Kariyar dalibanmu (labarawan Izra’ila) muhimmin abun bukata ne a gare mu dangane da abunda ke faruwa a yayin da suke fuskantar rashin tsaro da kariya a cikin Jami’oin Izra’ila da mazaunan makarantu.